Tehran (IQNA) Yemen ta zargi rundunar mamayar Saudiyya da kokarin kwace iko da lardin Al-Jawf na kasar Yemen saboda arzikin man fetur a yankin.
Lambar Labari: 3487519 Ranar Watsawa : 2022/07/07
Tehran (IQNA) A yau an gudanar da gangamin nuna goyon baya ga al’ummar kasar Yemen marassa kariya da ke fusakantar kisan kiyashi daga kawancen Saudiyya .
Lambar Labari: 3485587 Ranar Watsawa : 2021/01/25
Tehran (IQNA) fararen hula hudu ne su ka yi shahada a kasar Yemen, a wani hari da jiragen yaki na kawancen Saudiyya .
Lambar Labari: 3484774 Ranar Watsawa : 2020/05/07
Tehran (IQNA) jiragen yakin masarautar Al Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan biranen kasar Yemen a yau.
Lambar Labari: 3484669 Ranar Watsawa : 2020/03/30
Bangaren kasa da kasa, ministan lafiya na kasar Yemen ya ce ci gaba da tsare jiragen ruwa na mai zai jefa dubban marassa lafiya cikin hatsari.
Lambar Labari: 3484125 Ranar Watsawa : 2019/10/06
Bangaren kasa da kasa, UNICEF ta ce yakin kawancen Saudiyya kan Yemen ya haramtawa yara fiye da miliyan biyu karatu.
Lambar Labari: 3484092 Ranar Watsawa : 2019/09/27